Coconut biscuits

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#FPPC, YARANA NASO ABUBUWA FULAWA SHIYASA A KODA YAWSHE NAKAN SARAFAMU SU SHI TA HANYA DABA DABAN

Coconut biscuits

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#FPPC, YARANA NASO ABUBUWA FULAWA SHIYASA A KODA YAWSHE NAKAN SARAFAMU SU SHI TA HANYA DABA DABAN

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1and half cup flour
  2. 1/2 cupsugar
  3. 1/3 cupoil
  4. 1/3 cupdesiccated coconut
  5. 1/2spoun baking powder
  6. 1/2spoun vanilla extract
  7. 2eggs

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kisa kwai,sugar,oil

  2. 2

    Ki hadesu sosai sekisa gari kwakwa

  3. 3

    Kisa flour,baking powder da vanilla extract

  4. 4

    Kihada ya zama dough seki mulmula shi dogo dogo ki shafa ruwan kwai a jikisu

  5. 5

    Seki Barbarda gari kwakwa kuma a kanshi kisa spoun kiyi shape dinsa yadan nayi a picture din

  6. 6

    Seki rade bakishi yayi round kisa a baking tray kisa a oven

  7. 7

    Shikena kina iyaci hakana ko da tea but ni da banana milkshake naci nawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai

Similar Recipes