Fluffy and soufflé pancakes

M's Treat And Confectionery @cook_14269820
Fluffy and soufflé pancakes
Umarnin dafa abinci
- 1
A fasa kwai,a raba kwanduwar da farin,a cikin farin a zuba suga,a buga sosai
- 2
A barshi har yayi kauri ya hade jikin sa,ya zama kamar cream
- 3
A cikin kwanduwar kuma a zuba,fulawa,gishiri,madara da bakin powder
- 4
A juya sosai ya hade jikin sa
- 5
A zuba hadin sukari d farin kwai akan hadin fulawa,a juya ya hade jikin sa.A dora kasko a wuta a shafa mai,a zuba ludayi daya na kullim fulawa,gefen da ba kullin fulawa a zuba ruwa.Wannan ruwan zqi hana shi yin tauri ko da yayi sanyi.idan bayan ya soyu sai a juya gaban shima a soya.
- 6
Aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12756541















sharhai (4)