CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Fried rice
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Fried rice ainihin hoton girkin

Fried rice

M's Treat And Confectionery
M's Treat And Confectionery @cook_14269820
Zoo road,Kano,Nigeria

My love for rice is unconditional

My love for rice is unconditional

Kara karantawa

Fried rice

M's Treat And Confectionery
M's Treat And Confectionery @cook_14269820
Zoo road,Kano,Nigeria

My love for rice is unconditional

My love for rice is unconditional

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

5 yawan abinchi
  • 4kofi shinkafa
  • 4kofi mai
  • 10karas
  • 4koren tattasai
  • 5albasa
  • 1/2 kghanta
  • 1/2 kgnama
  • 1kofi peas
  • 15maggi
  • 1 cokalikori
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke shinkafa,a tsane ta,a dora mai a wuta yayi zafi,sai a zuba shinkafa,idan ta soyu tayi brown a tsame ta,man ya dige daga jikin ta

    Fried ricematakin girki1 hoto
    Fried ricematakin girki1 hoto
    Fried ricematakin girki1 hoto
  2. 2

    A wanke kayan lambu a yanka su yadda ya kamata

    Fried ricematakin girki2 hoto
    Fried ricematakin girki2 hoto
    Fried ricematakin girki2 hoto
  3. 3

    A dafa nama da hanta a yankasu girman da ake bukata.A zuba ruwa a tukunya a dora a wuta a zuba mai,maggi,kori,nama da hanta a rufe ya tafasa

    Fried ricematakin girki3 hoto
    Fried ricematakin girki3 hoto
    Fried ricematakin girki3 hoto
  4. 4

    Sai a zuba shinkafar tare da peas da albasa,a barsu du dahu

    Fried ricematakin girki4 hoto
    Fried ricematakin girki4 hoto
    Fried ricematakin girki4 hoto
  5. 5

    Idan ta dahu sai a zuba karas da koren wake a juya su turara a sauke.Aci dadi lfy😋

    Fried ricematakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

M's Treat And Confectionery
M's Treat And Confectionery @cook_14269820
rannar July 26, 2020 11:37
Zoo road,Kano,Nigeria
A Food biochemist by profession and a food lover by passion
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Fried Rice

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Bread
  2. Chinese stir fried rice
  3. Sinasir ll
  4. Fried rice
  5. Gashasshen kifi
  1. Gasashshen tantabara er shila
  2. Indomie da zogala
  3. Chinese stir fried rice
  4. Bread
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12781832
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close