Chinese stir fried rice

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsrice
  2. 2eggs
  3. Butter
  4. Dankalin turawa
  5. Pease(boiled)
  6. Attaruhu,green pepper
  7. Albasa
  8. Tumatir
  9. Cabbage
  10. Shredded chicken
  11. Spices/ seasoning
  12. Warm water

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki tanadi kayan bukata,kizuba attaruhu,albasa, tumatir,pease,nama ki zuba ruwa ki tafasa su bayan sun tafasa sai kisa dankali,green pepper.

  2. 2

    Da cabbage ki zuba ki juya sai ki zuba spices dinki da shinkafar ki juya sosai

  3. 3

    Sai ki fasa kwanki aciki ki juya sosai sai ki rufe ya turara,serve and enjoy☺

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu ashraf kitchen
Ummu ashraf kitchen @cook_19629121
rannar
Kano
I luv cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes