Gasashshen tantabara er shila

deezah @cook_18303651
Er shila nada dadi sosai ina yinshine idan inajin kwadayi.
Gasashshen tantabara er shila
Er shila nada dadi sosai ina yinshine idan inajin kwadayi.
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafar ko inkika gyara tanta baranki
- 2
Seki barshi yatsane bayan kinwanke shi da kyau
- 3
Seki kwaba spices da dandano da mangyada
- 4
Seki shafa ajikin tantabaran ko ina yaji
- 5
Sekisa a oven kinayi kina dubawa kina qara ingredients din hara ya gasu se cire
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Spring rolls
Kai Masha Allah in inajin kwadayi wani Abu to inyinsa don kwadayi Hauwah Murtala Kanada -
-
Crispy Miti pie
Nakoyi wannan abin a garin azareSuna ce Masa miti pieKuma gsky yanada dadi sosaiNakanyi na ajiye idan inajin kwadayi senaci abina HAJJA-ZEE Kitchen -
Chocolate cake parfait
Cake pafait yanada dadi musamman idan kanajin kwadayi zakaji dadinsa sosai#kadunastate Safmar kitchen -
-
-
Gasashshen Nama cikin sauki
Wani lokaci idan inason cin gasashshen nama nakanyishi haka p,kuma yanamun dadi sosai. #sokotostatesadiya yabo
-
-
Noodles a saukake
Idan INA sauri kuma inajin yunwa nakanhi wannan sharp-sharp noodles din #kanocookout Meenat Kitchen -
Miyar taushe
#SSMK miyar taushe nada dadi idan aka hadashi da tuwo sosai, amma wannan miyar nayishine saboda kawata mai ciki Mamu -
Wainar Rogo
Ashe idan kayi wa yara abin kwadayi da suke gani a waje murna suke😍 Oum Ashraf's Kitchen -
-
Patera da egg souce
Inajin dadin wannan girkin nida iyalaina sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
-
Garau garau
#oct1strush Idan inajin qyuyan girki nakanyi wnn Don akwai sauqin sarrafawa kuma akwai dadi @Tasneem_ -
-
-
-
-
-
-
Doya da sauce din albasa
Sauce din albasa akwai Dadi sosai ga sauqin yi inajin matuqar dadin wannan sauce din😋😋😋 Fatima Bint Galadima -
Gasashen tsire
# arayuwata inason tsire da balanguda rana inajin kwadayi naga baxan iya jiran me gida ya dawobakawai na bude freadg na ciro nama nahau aiki😄 Sarari yummy treat -
Gasashshen burodi
#nazabiinyigirki yau na tashi banjin Dadin jikina gashi Babu wuta narasa me zanyiwa en makaranta.Dama inada biredi saboda inason shi sosai, iyalaina sunji dadinshi sosai. Nusaiba Sani -
Farfesun kaza(soyayyiya da dafaffiya me kayan lambu)
Ina son farfesu sosai musamman me kayan lambun yanada dadi ga kara lfy. Yana dadi ma Idan aka samu bread me laushi a hada dashi. #parpesurecipecontest Khady Dharuna -
Alala mae kwae a saman
Alala nada dadi sosae musamman da kunu a lokacin azumi ko lokacin breakfast❤👌 Firdausy Salees -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13217340
sharhai