Lemon cucumber
ga dadi ga kara lfy yana rage jiki ga masu kiba
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke cucumber kiyankata sai ki kankare bayan citta ki wanketa sai ki bare bayan lemon ki wanke ki hadasu ki nika sai ki tace kisa suga shikenan kisa a fridge yayi sanyi nasan wasu zasuga yayi kore ko suyi sunanin kala nasa a a bansa kala ba ki samo cucumber kaman haka zaki samo kala haka Asha dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12781911







sharhai