Moctail

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Lemon gaggawa domin baki ko iyali kuma kazalika abinshane daya daceda yanayin zafi ko damuna

Moctail

Lemon gaggawa domin baki ko iyali kuma kazalika abinshane daya daceda yanayin zafi ko damuna

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
2 yawan abinchi
  1. Lemon soda
  2. Na'a na'a
  3. Sukari cokali 6
  4. Lemon tsami guda shida
  5. Kankara iya bukata
  6. Curacao syrup

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Dafarko Zaki hada kayanyakin amfaninki waje daya saboda basai kina cikin aiki kina neman abubuwa ba. Zaki yanka lemon tsami gida hudu ki zuba a glass cup

  2. 2

    Saikuma kisa ganyen na'a na'a, bayan Nan sai kisa sukari bayan kinsa sukarin saikisa wooden spoon ki jajjagesu a kofin harsai sun fara ruwa-ruwa

  3. 3

    Saikisa kankara sannan kisa Sprite dinki (ba lallai sai Sprite zakisa ba, Zaki iyasa duk soda water din da kikeso ko wani lemon) nidai nafison Sprite kuma yafi daidai da recipe din,

  4. 4

    Bayan Nan saikisa Curacao syrup, kadan saikisa wooden spoon ki juya sosai

  5. 5

    Shikenan kingama done.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

Similar Recipes