Mushroom pizza

Mamu
Mamu @1981m
Lagos

Mushroom pizza

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kofi ukku na Fulawa
  2. Cokalikarami na yeast
  3. Gishiri kadan
  4. Siga kadan
  5. Bakin foda shima kadan
  6. Ruwa masu dumi daidai bukata
  7. Mangyada cokali 5
  8. Abubuwan da ake sawa saman pizza
  9. Mushroom
  10. Cheese
  11. Albasa
  12. Koren tattasai da jan tattasai
  13. Zaitun
  14. Ketchup
  15. Kayan dandano
  16. Nikakken nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A samu kwanon azuba yeast madara da sugar da warm water 1cup ajuya,Sai adakko flour azuba salt da baking powder ajuya sai azuba mai ajuya sannan sai a dakko wannan hadin yeast din a dinga zubawa ana kwabawa

  2. 2

    Anazubawa ana kwabawa har dough din ya hadu sai a rufe a barshi zuwa minti 30 ya tashi,Bayan yatashi sai a murza sai a fidda cycle shape sai a dora akan pizza pan.

  3. 3

    Sai a hada ketchup da curry ajuya sai ashafa akai sannan azuba mushroom sannan azuba cheese, da 'yayan zaitun akai, sai nikakken naman dana soya da tafarnuwa, Sai akawo Albasa asa asaka green paper da red paper sai akara cheese akai, shikenan asa a oven agasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes