Farfesun kayan ciki me doya

Safmar kitchen @safmar
Farfesun kayan ciki me doya
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke kayan ciki sosai ya wanku tas saiki daura akan wuta ki zuba duka ingredients dinki amma banda doya da scent leaves
- 2
Doya zaki Dan dafata amma ba luguf ba sai kayan cikin ya dahu yadda kike so sai ki zuba doya ki rufe ta karasa dahuwa sannan ki zuba scent leave dinki ki rufe ki kashe wuta aci lafiya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12786494






sharhai