Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba semovita amazubi me kyau kisa sugar kisa baking powder
- 2
Ki zuba madara kisa oil kiyi mixing su hade
- 3
Sai kiyi greesing pan da butter ki zuba aciki kisa gyada idan kunaso ko kwakwa sai kiyi baking. Idan kin sauke ha huce sai ki zuba ruwan sugar akai ki yanka shape din da kike so
- 4
Yadda zaki hada ruwan sugar sugar 1cup ruwa 1cup kisa a tukunya ki matsa Rabin lemon tsami yadan dahu sai ki zuba
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12854928














sharhai