Burabuskon tsakin masara
Burabuskon nan yayi dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki wanke tsakin masarar ki tatas saiki zuba a kwandon tace taliya y tsane saiki juye a buhu ki saka a madambaci ki dora akan wuta,
- 2
A kallah yayi minti 3 zuwa 40 yana turara saiki sauke ki juyeshi a kwano ki kara ruwa ki mayar cikin buhu ki kara sakawa a madambaci ki daura akan wuta.
- 3
Saiki sauke ki juye shikenan kin gama burabusko zaki iyaci da vegitable soup ko patatoes soup in kuma na gero ne zakici da miyar taushe.
- 4
Inya kara wani minti 30 zuwa 40 din saiki sauke ki zuba mai da gishiri da albasa ki jujjuya ki kara maidawa cikin buhu ki saka a madambaci tsahon minti 30
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12862582








sharhai (2)