Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki jajjaga kayan miya, ki soya sama sama, sai ki tsaida ruwan sanwa, dai dai yawan couscous dinki zaki gwada,sai kisa maggi da kayan kamshi.

  2. 2

    Sai ki yanka alayyahu ki wanke ki tsane a basket, idan ruwan ya tausa sai ki zuba curry da alayyahu,sannan ki juye couscous din a ciki,ki juya su hade ki zuba yankakken albasa ki rage wuta, idanya tsotse kisauke..enjoy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
rannar
Zaria City, I'm Married💞💞💞
kullum inason koyan abin da ban iya ba, kuma ina son gwadawa🍕🍤🍗🍜🍡🍝
Kara karantawa

Similar Recipes