#Fried couscous

khadija Muhammad dangiwa
khadija Muhammad dangiwa @cook_20717950

Yana dadi gakuma saukin girkawa

#Fried couscous

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Yana dadi gakuma saukin girkawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. couscous
  2. Ruwan zafi
  3. atarugu
  4. tattasai
  5. albasa
  6. mai
  7. maggi
  8. curry
  9. tyme

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nazuba ruwan zafi ma coucous dina Yajika

  2. 2

    Nadoramai awuta nasa albasa

  3. 3

    Naxuba kayan miya da alayyahu

  4. 4

    Nasaka dandano da kamshi nayi juyawa haryasoyu

  5. 5

    Nadauko couscous din nazuba kadan kadan inajuyawa harnagama

  6. 6

    Shikenan enjoy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadija Muhammad dangiwa
rannar

sharhai

Similar Recipes