CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Jollof couscous
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Jollof couscous ainihin hoton girkin

Jollof couscous

mhhadejia
mhhadejia @mhhadejia1975
Kaduna State, Nigeria

Inason couscous shiyasa nakeson gwada hanyoyi kala kala don sarrafa shi.

Inason couscous shiyasa nakeson gwada hanyoyi kala kala don sarrafa shi.

Kara karantawa

Jollof couscous

mhhadejia
mhhadejia @mhhadejia1975
Kaduna State, Nigeria

Inason couscous shiyasa nakeson gwada hanyoyi kala kala don sarrafa shi.

Inason couscous shiyasa nakeson gwada hanyoyi kala kala don sarrafa shi.

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Kofi hudu na couscous
  • Kofi hudu na ruwa,(da Kari idan da bukata)
  • Jajjagen tarugu,tattasai,shambo da albasa
  • Chitta da tafarnuwa dakakke
  • Tomato paste babban chokali biyu
  • Dandano da kayan kanshi dai dai bukata
  • Gishiri
  • Mai
  • Karas dai dai bukata
  • Peas dai dai bukata
  • Albasa guda daya(sliced)
  • Minced meat yadda kike so
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki dora tukunya a wuta ki zuba mai dai dai misali,seh ki zuba minced meat ki juya idan ya dan kame

    Jollof couscousmatakin girki1 hoto
    Jollof couscousmatakin girki1 hoto
    Jollof couscousmatakin girki1 hoto
  2. 2

    Seh ki zuba chitta da tafarnuwa da albasa ki juya ki barshi ya Dan sulala.

  3. 3

    Sannan ki zuba dandano,gishiri da kayan kanshi seh ki tsaida ruwa ki rufe ya tafasa.

  4. 4

    Seh ki zuba tomato paste ki barshi ya dan soyu tsamin ya fita,seh ki zuba kayan miya ki juya ki barshi ya soyu.

    Jollof couscousmatakin girki4 hoto
    Jollof couscousmatakin girki4 hoto
    Jollof couscousmatakin girki4 hoto
  5. 5

    Seh ki zuba peas sannan ki kawo couscous dinki kina zubawa a hankali kina juyawa har ruwan ya shanye

  6. 6

    Idan kinga ruwan ba zai isa ba seh ki kawo kadan ki yayyafa akai.

  7. 7

    Idan ya dan sami kamar minti biyar seh ki kashe wutar ki barshi a rufe bayan kamar minti sha biyar

  8. 8

    Seh ki sa fork ki barbaza seh ki kwashe.

  9. 9

    Idan ya tafaso seh ki zuba carrot ki barshi ya dan nuna amma ba ligif ba

    Jollof couscousmatakin girki9 hoto
    Jollof couscousmatakin girki9 hoto
    Jollof couscousmatakin girki9 hoto
  10. 10

    Sannan ki rufe da foil da kuma murfin tukunyan ki rage wutan yayi steaming

    Jollof couscousmatakin girki10 hoto
    Jollof couscousmatakin girki10 hoto
    Jollof couscousmatakin girki10 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

mhhadejia
mhhadejia @mhhadejia1975
rannar June 23, 2020 20:54
Kaduna State, Nigeria

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Jollof Couscus

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Beetroot,carrot rice with beef Kebabs(Arabian style)
  2. Tsami gaye
  3. Gurasar alkama
  4. Taliya da manja da yaji
  5. Twist doughnut
  1. Fluffy and soufflé pancakes
  2. Lemon kankana
  3. Fatin shinkafa
  4. Taliya da manja da yaji
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12902092
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close