Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Barzun shinkafa
  2. Gyeda danya
  3. Alaiyahu
  4. Yakuwa
  5. Tarugu
  6. Tatasai
  7. Albasa
  8. Tafarnuwa
  9. Dadawa
  10. Gyedar miya
  11. Citta
  12. Mai
  13. Magi
  14. Gishiri
  15. Nama
  16. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Idan kin kabarzu shinkafarki sai kiciri garin cikinta sai ki wanki da kyau kisa ga kwandun tata yatsani,sai.kitafasa namanki

  2. 2

    Sai kizu kizuba namanki tari daruwantafasa kiqara ruwa kisa dadawa kisa kayan miyanki da kayan qamashinki kizuba mai asama sai.kirufe idan suntafasa sai kisa magi da gishiri daida buqata sai kirufe idan ya qara tafazuwa sai kisa barzun shinkafarki kiyamutsa sai kisa Alaiyahu da yakuwa da Albasa ki ta juyawa dai dai buqatar yadda kikisun kawurin fatin ki sai inyayi sai ki rufe kamar minti biyu sai yasolala shikinan kigama fatinki na shinkafa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
rannar
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

sharhai

Similar Recipes