Alawan madara
Dadi de ba amagana ga gardi
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki samu tukunya me tsabta kixuba ruwa Rabin kopi Kisa sugar Rabin kopi kidaura akan wuta kigauraya harse sigan ya narke
- 2
Karki matsa a wajenki kiyita juyawa akai akai harse Kinga yafara kauri seki samu leda ko Viva ko na sugar kishinfida Kisa Mai kadan
- 3
Kici gaba da juya ruwan sugarnki harse yayi kauri inkin daga yanabin muciyan seki rage wutan ki kawo madararki ki xuba ki tuka seki juye akan ledanki me Mai
- 4
Ki babbazashi kibarshi yadan huce kadan seki yayyanka kibarshi yasha iska seki saka a roba Mai marfi.asha dadi lpia
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13034435



sharhai