Ginger drink

Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 @fatumar6855
Zaria City, I'm Married💞💞💞

Hmmmm, ba acewa komai ,wajen dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Danyar citta
  2. Lemun tsami
  3. Colour yellow
  4. Flavour oftional I use joccy &thiara duka yellow
  5. Sugar
  6. Vanilla flavour da banana

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki babballe cittarki, ki jika for 10 minutes, kizo ki wankeshi sosai ki tabbatar kasar ta fita, ki daja ta.

  2. 2

    Said ki bare lemun tsami ki zuba aciki ki zuba ruwa a bokiti ki sa citta da lemun tsamin su jika for 5minuts,sai ko taceda a in tatar kamu.ki matse sosai.

  3. 3

    Sai ki zuba colour da joccy kokuma Wanda kk so, sai ki sa sugar ki juya sosai da vanilla flavour dinki da banana, kiyi mixing,su hade, zakiji tana bada different taste da kamshi. sai ki sa afridge yayi sanyi, enjoyyyyyy,

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
rannar
Zaria City, I'm Married💞💞💞
kullum inason koyan abin da ban iya ba, kuma ina son gwadawa🍕🍤🍗🍜🍡🍝
Kara karantawa

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
wannan lemun dadi da wannan yanayin 🍸

Similar Recipes