Sugar Coated donuts

Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Sugar Coated donuts
Umarnin dafa abinci
- 1
A saka flour,sugar,yeast a kwano sai a juya sai a kawo kwai a saka akai sai a zuba Madara akai a kwaba shi
- 2
A kawo butter a shafa a jikin kwabin sai ayi kneading dinshi na tsahon 15 minutes sai a rufeshi a saka a waje Mai dumi yayi minti talatin
- 3
Bayan minti talatin sai a dakko a Kuma kneading na Kamar minti biyar sai ayi rolling dinsa a fitar da shape din donut a rufe yayi minti biyar
- 4
A dora Mai a wuta idan yayi zafi sai a soya donuts din idan aka kwashe sai a saka a cikin sugar a jujjuya
- 5
Note: idan anzo kneading za'a qara flour saboda dough din zai Zama steaky
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13074368



sharhai