Zobo na Musamman

Ummy Alqaly
Ummy Alqaly @Ummys_kitchen
Sokoto

Nasamu flavor ne Mai dadi shine na yanke shawarar yin sobo dashi wannan flavor ya hadu sosai

Zobo na Musamman

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Nasamu flavor ne Mai dadi shine na yanke shawarar yin sobo dashi wannan flavor ya hadu sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Sansamin sobo
  2. Sugar
  3. Mango flavor
  4. Flavor (ko wane irin)
  5. Bevi mix na Mango
  6. Kanwa
  7. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke Sansamin zobon ki da ruwa sosai da ruwa masu tsafta

  2. 2

    Sannan ki dora ruwa akan wuta ki zuba kanwa kadan (abunda a amfanin saka kanwa shine:tsamin da a ga sobon xai rage sosai domin kuwa sobo Yanada tsami sosai) sannan ki xuba sobonki da kika wanke aciki

  3. 3

    Idan ya dahu sosai Saiki barshi ya huce sannan ki taceshi sosai

  4. 4

    Saiki xuba sugar, Mango flavor (Mango flavor din Yanada matukar kamshi kuma yana karama sobo dadi sosai fiyeda duk tunani cikin farar robo mai dan tsawo yake ana samunshi kasuwa wurin masu sayarda kayan kamshi) Saiki xubashi aciki ki motsesu sosai sannan ki xuba Bevi mix na mango aciki sannan ki xuba wani flavor da kikeso aciki ki motsesu sosai

  5. 5

    Saiki saka cikin fridge yayi Sanyi Idan yayi Sanyi sannan kisha

  6. 6

    Dadi ba'a magana domin kuwa wannan flavor na ruwa na mango yanada wani sirri acikin shi

  7. 7

    Go and try yours and thank me later

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummy Alqaly
Ummy Alqaly @Ummys_kitchen
rannar
Sokoto
I have so much passion for Cooking and Baking it's my dream😋😋😋
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes