Farfesun kayan cikin rago

Umma Sisinmama @cook_14224461
Saboda yana da dadi musamman ka samu kaci da bread munci nida oga da yara kuma munji dadin shi.
Farfesun kayan cikin rago
Saboda yana da dadi musamman ka samu kaci da bread munci nida oga da yara kuma munji dadin shi.
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki wanke kayan cikin tatas ki zuba a tukunya ki daura a kan wuta yayi ta dahuwa tsahon minti 30, saiki sauke ki kwashe ki kara wankewa.
- 2
Saiki gyara attaruhu ki jajjaga ki gyara albasa ki wanke ki yanka ki daka tafarnuwa saiki wanke tukunya ki daura akan wuta ki zuba mai kadan in yayi zafi ki saka attaruhu ki soyashi sama-sama saiki juye kayan cikin ki saka albasa da kayan kamshi da maggi da gishiri ki zuba ruwa k'adan wutar ma baya-baya harya dahu shikenan aci dadi lfy.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13137084






sharhai