Potato ball

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin turawa
  2. Kayan miya
  3. Garin cornflakes
  4. Nama
  5. Flour
  6. Mangyada don suya
  7. Sinadarin dandano
  8. Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko a fere dankali a yanka se a daura a wuta asaka sinadarin dandano curry da thyme a dafa yadahu sosai se a daka ko a markada da hannu

  2. 2

    Se a tafasa nama a saka sinadarin dandano garin citta curry da thyme idan yayi a sauke,se a daka naman yayi laushi a aje a gefe

  3. 3

    Se a saka Mai kadan a tukunya asaka jajjagen kayan Miya aciki sinadarin dandano curry da thyme sannan a dauko dakakken nama ajuye asoya sama sama

  4. 4

    Se a dauko dankalin a mulmula a hannu a bude tsakiya a saka hadin naman se a mulmula kamar ball,se asaka a garin flour,asaka a ruwan kwai sannan asaka acikin garin flour

  5. 5

    Se asaka Mai a wuta idan yayi xafi a soya brown colour

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
rannar
Kaduna
ina qaunar dafa abunci..abun alfahari na ne
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes