CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Gasasshen nannadadden burodi mai kifi
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Gasasshen nannadadden burodi mai kifi ainihin hoton girkin

Gasasshen nannadadden burodi mai kifi

Afaafy's Kitchen
Afaafy's Kitchen @mohana10
Kano

Wannan abinci na yishi ne don siyarwa....nayi amfani da kifin gwangwani amma za a iya yinshi da kifi sukumbiya,nima dashi na saba yi yau na rasashi a inda nake shi yasa....ga yadda nayi nan a qasa ko kuma zaku amfana dashi.Ayi dahuwa cikin farinciki😊❤

Kara karantawa

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

hr 1mintuna
4 yawan abinchi
  • Kofi 2 da rabi na fulawa
  • 1/2 cokaliyeast
  • 1/4 cokalibaking powder
  • na butter Cokali 2
  • 1/4 cokaligishiri
  • Ruwa(yadda zai isa)
  • Qwai daya(domin gashi)
  • Kayan cikin burodin
  • Kifin gwangwani guda uku
  • Albasa mai dan girma
  • Attaruhu(yadda ake so)
  • Rabin hannu na yankakken parsley
  • Curry
  • Garin citta
  • Rosemary
  • Sinadarin dandano
  • Mai
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

hr 1mintuna
  1. 1

    Da farko za a samu kwano mai dan zurfi mai kyau a zuba fulawa da butter,a saka hannu a murje butter da kyau,sai a zuba yeast,baking powder,gishiri a cakudeshi,sai a zuba ruwa a kwabashi(yafi na meat pie taushi)a bugashi da kyau na yan mintuna a samu leda a rufe saman kwanon a ajiyeshi a gefe

    Gasasshen nannadadden burodi mai kifimatakin girki1 hoto
    Gasasshen nannadadden burodi mai kifimatakin girki1 hoto
  2. 2

    A gefe guda kuma a yayyanka da jajjaga kayan aikin cikin...albasa an yayyanka qanana,sai a samu dan kasko ko tukunya a zuba mai in ya dauko yin zafi a zuba albasa,a soyashi na minti daya,sai a zuba citta a juya a zuba curry

    Gasasshen nannadadden burodi mai kifimatakin girki2 hoto
    Gasasshen nannadadden burodi mai kifimatakin girki2 hoto
    Gasasshen nannadadden burodi mai kifimatakin girki2 hoto
  3. 3

    A dan qara soyawa sakwanni kadan sai a zuba attaruhu a juya a kawo sinadarin dandano a zuba shima,sai a juye kifin gwangwanin(bayan an tsiyaye manshi)ayi amfani da ludayin a faffasashi sosai

    Gasasshen nannadadden burodi mai kifimatakin girki3 hoto
    Gasasshen nannadadden burodi mai kifimatakin girki3 hoto
    Gasasshen nannadadden burodi mai kifimatakin girki3 hoto
  4. 4

    A zuba rosemary sai a kawo dan ruwa kadan a zuba ayi qasa da wutar sosai a rufeshi a barshi na minti daya zuwa biyu,sai a kawo parsley a zuba a kashe wutar sai a juyashi shi knn

    Gasasshen nannadadden burodi mai kifimatakin girki4 hoto
    Gasasshen nannadadden burodi mai kifimatakin girki4 hoto
  5. 5

    Sai a dauko kwa6in da akayi,a guggutsurashi,a bada fulawa a kan gurin murji da jikin abin murjin,sai a ajiye a murzashi sosai yayi tsayi,sai a debo hadin kifin a zubashi a gefe guda a kamo farkon a nannadeshi kamar tabarma

    Gasasshen nannadadden burodi mai kifimatakin girki5 hoto
    Gasasshen nannadadden burodi mai kifimatakin girki5 hoto
  6. 6

    Sai a saka wuqa a yayyankashi daidai girman da ake so,a samu farantin gashi shafeshi da butter a jerasu a kai,sai a fasa qwai a kadashi sosai,ayi amfani da burushi na silicon a shafesu da kyau da qwan

    Gasasshen nannadadden burodi mai kifimatakin girki6 hoto
    Gasasshen nannadadden burodi mai kifimatakin girki6 hoto
    Gasasshen nannadadden burodi mai kifimatakin girki6 hoto
  7. 7

    A saka cikin oven a gasashi da kulawa😉❤,in ya gasu yadda ake so sai a qara shafesu kuma da butter don ya qara taushi....ayi ciniki cikin walwala

    Gasasshen nannadadden burodi mai kifimatakin girki7 hoto
    Gasasshen nannadadden burodi mai kifimatakin girki7 hoto
  8. 8

    Gasasshen nannadadden burodi mai kifimatakin girki8 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Afaafy's Kitchen
Afaafy's Kitchen @mohana10
rannar July 17, 2020 21:14
Kano

sharhai (2)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
July 18, 2020 17:36
Masha Allah 😋😋😍
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Roll Biredi Mai Kifi

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Tuwon madara
  2. Chapman
  3. Iloka
  4. Yogofruit
  5. Chips da miyan albasa
  1. Chocolate cookies
  2. Black tea with orange juice
  3. Baked fish pie
  4. Alale
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13199425
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close