Alale

AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
Lagos

ga dadi ga laushi

Alale

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

ga dadi ga laushi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko ki wanke waken ki tas ki cire dusar sai ki yanka albasa ki zuba a kai sai ki wanke attaruku da tattase da tafarnuwa ki zuba sai ki nikashi yayi laushi sosai sai ki juye a wani roba ki zuba maggi da gishiri da curry ki juya sosai sai ki soya manjanki ki zuba a kai sai ki dauko ruwan dumi kisa akai yadan yi kauri sai ki kulla a leda ki daura ruwa a tukunya ki zuba kullin da kika daura sai ki rufe ta nuna

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
rannar
Lagos
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes