CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Tuwo d miyar shuwaka
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Tuwo d miyar shuwaka ainihin hoton girkin

Tuwo d miyar shuwaka

zuby's kitchen
zuby's kitchen @zubys9345
kaduna

Akwai Dadi ga kara lfy d wanke ciku.musanma in na cita n Sha ruwa seinji want xaki a bakina.ku gwada a yau.

Akwai Dadi ga kara lfy d wanke ciku.musanma in na cita n Sha ruwa seinji want xaki a bakina.ku gwada a yau.

Kara karantawa

Tuwo d miyar shuwaka

zuby's kitchen
zuby's kitchen @zubys9345
kaduna

Akwai Dadi ga kara lfy d wanke ciku.musanma in na cita n Sha ruwa seinji want xaki a bakina.ku gwada a yau.

Akwai Dadi ga kara lfy d wanke ciku.musanma in na cita n Sha ruwa seinji want xaki a bakina.ku gwada a yau.

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

30mintuna
4 yawan abinchi
  • Shuwaka
  • Jajagen tarugu d tattasai d albasa d tumatur
  • Manja ludayi biu
  • Soyayyar dakakkiyar gyadarki
  • Maggi d citta d tafarnuwa
  • Nama ko kifi
  • Kanwa domin wankew
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko xaki stinke shuwaka ki SA kanwa ko gishiri ki daka inya daku see ki kwashe ki SA ruwa ki wanke ki tace d rariya ki matse ki gara sawa a bowl ki SA ruwa d yawa ki murje see ki gara SA rariya ki xubar d ruwan ki Kuma SA wani har see koren ruwan y Dena y xama fari ki dandana kiji ba daci see kadan to yayi ki aje a rariyar.(Ko ki yanka ki dafa d kanwa seki wanke ki dauraye har ya you Dade)

  2. 2

    Kisa manja d albasa su soyu see jajagen see Dan kanwa sbd tumatir inkina SA ajino kidansa ki rude yadanyi seki SA Maggi d nawa ko soyayyar kifinki ki soya miyar kiji in Babu tsami inda tsami kiss kanwa kadan. Inta soyu kisa gyadar kudan Kara soyasu tare see ki juye ruwan bamaki kidan Kara ruwa inya tafaso kisa ganyenki.xaki iya hadawa d yankakiyar alayahu inbashida yawa.acida TUWON SHINKAFA ko SEMO

    Tuwo d miyar shuwakamatakin girki2 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

zuby's kitchen
zuby's kitchen @zubys9345
rannar July 18, 2020 09:19
kaduna
hello dearis i am zubaidat muhammad am called zubycool by my pals,cooking is in my blood if i can make it u can make it better so keep trying,tnx
Kara karantawa

sharhai

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
July 18, 2020 20:45
😋😋😋
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Tuwon Bitter Leaf Soup

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Baked fish pie
  2. Alkubus
  3. Wainar flour
  4. Bandashen Gurasa
  5. Pepper awara with cabbage
  1. Alale
  2. Ferfesun awara
  3. Bandashen Gurasa
  4. Alkubus
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13203130
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close