Peanut burger

Godiya ga Aisha Adamawa vedio da tayi peanut shinayi amfani dashi nayi wannan peanut,km karo nafarko kenan da natabayinshi. Iyalina sun yaba sosai km sunji dadinshi
Peanut burger
Godiya ga Aisha Adamawa vedio da tayi peanut shinayi amfani dashi nayi wannan peanut,km karo nafarko kenan da natabayinshi. Iyalina sun yaba sosai km sunji dadinshi
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga ingredients din da nayi amfani dasu wajen yin wannan peanut burger
- 2
Abu nafarko da zakiyi kigasa kwai acikin wani bowl saiki zuba gishiri da km flavor na gari
- 3
Sannan kuma kisa flavor na ruwa,nayi amfani da strawberry
- 4
Saiki zuba Sugar,ki motsa sosai ki tabbata kin daina jin sugar din
- 5
Saiki samu roba babba ki zuba gyada aciki,kinayi kina zuba flour ki jujjuyawa da sauki,saiki kara zuba ruwan kwai ki motsa, saiki zuba flour da sauri
- 6
Haka zaki ringayi harki tabbata tayi da kyau
- 7
Ki aza mai yayi zafi saiki soya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai (3)