Bread
Abinci ne Mai sauki wajen sarrafawa koma ga dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki samu pan din ki ki daura a wuta (medium) sae ki zuba oil naki ya Dan fara zafi sae ki kawo albasa ki zuba tare da attaruhu sae a barshi ya yi minti 3
- 2
Sae a fasa kwai a kada shi a zuba mashi seasoning da curry,sae Ana zubawa kadan kadan a na juyawa har sae ya zama egg crumb.ki samu bread dinki kiyi rolling nashi flat sae a yanke gefe gefen
- 3
Sae ki zuba egg crumb naki bakin shi koma ki shafa mishi kwai sae ki kawo wani ki rufe shi
- 4
A fasa kwai sae a kada shi sannan a sashi cikin kwai bayan an cire daga cikin ruwan kwai sai a Kara sa shi cikin bread crumb daga karshe sae a suya shi yayi golden brown
- 5
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13274815

















sharhai