CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Danbun nama
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Danbun nama ainihin hoton girkin

Danbun nama

Z.A.A Treats
Z.A.A Treats @mamanNurayn
Sokoto

Wannan shine abinda maigidana yafi so.duk sallah ina qoqarin yinshi.ki gwada ki gani yana da dadi sosai#sallahmeatcontest

Wannan shine abinda maigidana yafi so.duk sallah ina qoqarin yinshi.ki gwada ki gani yana da dadi sosai#sallahmeatcontest

Kara karantawa

Danbun nama

Z.A.A Treats
Z.A.A Treats @mamanNurayn
Sokoto

Wannan shine abinda maigidana yafi so.duk sallah ina qoqarin yinshi.ki gwada ki gani yana da dadi sosai#sallahmeatcontest

Wannan shine abinda maigidana yafi so.duk sallah ina qoqarin yinshi.ki gwada ki gani yana da dadi sosai#sallahmeatcontest

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

awa 1-2mintuna
  • Tsokar nama.ya danganta da yawwan Wanda za kiyi
  • 2Albasa
  • Ginger daya
  • 4Dandano
  • Spices cokali 3
  • 4 Tafarnuwakwwllo
  • Parsley
  • Mai cokali uku na suya
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

awa 1-2mintuna
  1. 1

    Zaki fara tafasa tsokar nama ne har sai yayi laushi sosai ya fara rugurgutsewa.a cikin tafasar Zaki sa tafarnuwa,albasa,ginger, parsley da kuma dandano

    Danbun namamatakin girki1 hoto
  2. 2

    Bayan ya tafasa yayi laushi sosai sai ki saukar daga wuta ki saka a cikin turmi ki dake shi da zafin shi har ya daku sosai

    Danbun namamatakin girki2 hoto
    Danbun namamatakin girki2 hoto
  3. 3

    Idan kika qare dakan sai ki Dan barshi yasha iska.ki Dan qara dandano da spices kadan bada yawa ba, sannan ki daura tukunya ki Dan saka mai kadan sannan ki kawo dakakken Naman ki kizuba.

  4. 4

    Idan kika sa a cikin tukunya saiki maida wutar kasa sosai kina jujjuya shi a hankali a hankali har na tsawon awa ko fiye ko har sai ya soyu sosai da sosai

    Danbun namamatakin girki4 hoto
    Danbun namamatakin girki4 hoto
  5. 5

    Idan kinga ya soyu sosai sai ki bari ya Dan sha iska sannan ki juye shi a kwano mai kyau.a ci dadi lafia

    Danbun namamatakin girki5 hoto
    Danbun namamatakin girki5 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Z.A.A Treats
Z.A.A Treats @mamanNurayn
rannar August 08, 2020 15:54
Sokoto
I love cooking.
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dambu Nama

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Milk candy tuwon madara
  2. Gireba
  3. Ring doughnut
  4. Taliyar yara
  5. Homemade wagashi(wara madara shanu)
  1. Awara
  2. Taliyar yara
  3. Milk candy tuwon madara
  4. Homemade wagashi(wara madara shanu)
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13374909
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close