Gireba

Ruqayyah Anchau
Ruqayyah Anchau @anchau_cooks
Kaduna

Wannan ne karo na farko dana tabayi. Kuma akwai dadi sosai

Gireba

Wannan ne karo na farko dana tabayi. Kuma akwai dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupflour
  2. 1 cupmadara ta gari
  3. 2/3 cupsugar
  4. 1/2 cupmangyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki hada flour, madara, sugar awuri daya ki juya

  2. 2

    Sai a saka mangyada a kai ajuya

  3. 3

    Sai a dakko ludayi na roba a diba ana sakawa a adan matse sa a kife shi a takarda kamar haka, in an angama sai a saka a baking tray a gasa na mintuna. Shikenan angama yanada matukar dadi

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ruqayyah Anchau
Ruqayyah Anchau @anchau_cooks
rannar
Kaduna
Welcome to my world of cooking ❤️😍😘💕♥️
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes