Ring doughnut

Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
Kano

Dadinsa ba'a maganah Wann shine yina na farko ngd chop by halimatu da recipe dinta nayi amfani Allah ya Kara basira

Ring doughnut

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Dadinsa ba'a maganah Wann shine yina na farko ngd chop by halimatu da recipe dinta nayi amfani Allah ya Kara basira

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4Fulawa kufi
  2. Sugar Rabin kofi
  3. 3/4Butter
  4. Madara chokali 3
  5. chokaliYeast karamin
  6. Kwai Rabin kwai
  7. Condensed madara
  8. Cocoa powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba flour ki zuba komai naki Amma Banda butter ki kwaba Sai bayan kin kwaba Sai ki zuba butter kiyita kneading ki yanka ki barshi ya tashi ki soya ki hada Madara condensed da ta gari ki juya ki zuba cocoa powder

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
rannar
Kano
cooking is my dream and also cooking is all about being creative,my kitchen my pride I love my cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes