CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dahuwan Naman Kan Saniya a zamanan ce😋
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dahuwan Naman Kan Saniya a zamanan ce😋 ainihin hoton girkin

Dahuwan Naman Kan Saniya a zamanan ce😋

Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
Jigawa State

Wannan dahuwa ta naman kan Saniya munji dadin shi sosai ni da iyali nah 😋mai gida nah yana son naman kai musamman ace nice na sarrafa mishi🙈Ina mana Barka da Eid.#Sallahmeatcontest

Wannan dahuwa ta naman kan Saniya munji dadin shi sosai ni da iyali nah 😋mai gida nah yana son naman kai musamman ace nice na sarrafa mishi🙈Ina mana Barka da Eid.#Sallahmeatcontest

Kara karantawa

Dahuwan Naman Kan Saniya a zamanan ce😋

Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
Jigawa State

Wannan dahuwa ta naman kan Saniya munji dadin shi sosai ni da iyali nah 😋mai gida nah yana son naman kai musamman ace nice na sarrafa mishi🙈Ina mana Barka da Eid.#Sallahmeatcontest

Wannan dahuwa ta naman kan Saniya munji dadin shi sosai ni da iyali nah 😋mai gida nah yana son naman kai musamman ace nice na sarrafa mishi🙈Ina mana Barka da Eid.#Sallahmeatcontest

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Naman kan Saniya day day buqata
  • Koren tattasai
  • Tarugu
  • Mai
  • Dandano
  • Kayan qanshi
  • Daddawa kadan
  • Albasa mai lawashi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na wanke naman sosai na cire duk wani abu da bana buqata na zuba cikin tukunya

    Dahuwan Naman Kan Saniya a zamanan ce😋matakin girki1 hoto
  2. 2

    Na zuba ruwa ciki na kunna wuta na dora na rufe na barshi yh tafaso don in zubar da wannan ruwan farko mai datti

    Dahuwan Naman Kan Saniya a zamanan ce😋matakin girki2 hoto
  3. 3

    Wannan sune kayan hadin da nayi amfani dasu wajen wannan dahuwa ta musamman

    Dahuwan Naman Kan Saniya a zamanan ce😋matakin girki3 hoto
  4. 4

    Na kawo albasa, da cittar dana gurza na zuba a ciki tare da dandano da gishiri da kayan qanshi na rufe

    Dahuwan Naman Kan Saniya a zamanan ce😋matakin girki4 hoto
  5. 5

    Nazo nayi grating kayan miyan na fara zuba mai pan yayi zafi sai na kawo albasa na zuba na fara soya ta sama sama

    Dahuwan Naman Kan Saniya a zamanan ce😋matakin girki5 hoto
  6. 6

    Na kawo Koren tattasai da tarugu na wanda na jajjaga na zuba na cigaba da soyawa

    Dahuwan Naman Kan Saniya a zamanan ce😋matakin girki6 hoto
  7. 7

    Ga naman kai na yayi yanda nake so kafin in hada mishi kayan hadi 😋

    Dahuwan Naman Kan Saniya a zamanan ce😋matakin girki7 hoto
  8. 8

    A wannan mataki na zuba dandano da kayan qanshi

    Dahuwan Naman Kan Saniya a zamanan ce😋matakin girki8 hoto
  9. 9

    Sai na kawo wannan soyayyan hadin na zuba kan naman kan nawa kamar na kawo daddawa kadan na zuba na juya ko ina yh hade

    Dahuwan Naman Kan Saniya a zamanan ce😋matakin girki9 hoto
    Dahuwan Naman Kan Saniya a zamanan ce😋matakin girki9 hoto
  10. 10

    Na rufe don su qara dahuwa gaba daya, gefe guda na yanka albasa mai lawashi na wanke, bayan nama nah yh nuna na kashe wuta na zuba albasa mai lawashi tururi yh isa yasa tayi laushi 😋

  11. 11

    Ga yanda wannan parfesu na musamman yh gamu 😋

    Dahuwan Naman Kan Saniya a zamanan ce😋matakin girki11 hoto
    Dahuwan Naman Kan Saniya a zamanan ce😋matakin girki11 hoto
  12. 12

    Masha Allah. Farfesu yayi dadi sosai 🤗

    Dahuwan Naman Kan Saniya a zamanan ce😋matakin girki12 hoto
    Dahuwan Naman Kan Saniya a zamanan ce😋matakin girki12 hoto
    Dahuwan Naman Kan Saniya a zamanan ce😋matakin girki12 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
rannar August 10, 2020 20:00
Jigawa State
Tasty food is what I love cooking and sharing with my family and friends. Believe in yourself if I can do it you can do it better.🤗
Kara karantawa

sharhai (3)

Ummulkhulthum (Mummy Xarah's Kitchen )
Ummulkhulthum (Mummy Xarah's Kitchen ) @cook_25908545
September 02, 2020 18:17
Wow 😋😘
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Nama Sa

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Homemade condensed milk
  2. Samosa
  3. Wainar shinkafa d miyar kyn lambu
  4. Farfesun kayan ciki
  1. Homemade condensed milk
  2. Farfesun kayan ciki
  3. Doughnut
  4. Potato salad
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13391622
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close