Samosa

aixah's Cuisine
aixah's Cuisine @aixah123
Zaria/Nigeria

Inason samosa sosai sbd mai house yana son and koda kayi baki zaka iya fita kunya baki

Samosa

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Inason samosa sosai sbd mai house yana son and koda kayi baki zaka iya fita kunya baki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1/2 hours
two
  1. Flour Kofi uku
  2. Corn flour 3 tbl spn
  3. 1/2Mai
  4. Gishiri 1 tspn
  5. Sugar kadan 1 tspn
  6. Fillings
  7. Nama
  8. 3Attarugu
  9. 1Albasa babba
  10. Kayan kamshi
  11. Maggi

Umarnin dafa abinci

1/2 hours
  1. 1

    Seasoning na maggi
    Yadda ake hadawa
    Farko za ki samu bowl ki zuba filawa da dan gishiri sai ki kwaba shi da hannun ki kaman ydda ake hada fulawar meat pie za ki buga shi sosai har fulawar ta hade jikinta,
    Sai ki yi rolling dinta da fadi kaman circle.

  2. 2

    Ki ajiye gefe har ki yi ma sauran fulawar haka gaba daya.
    Ki shafa mai akan daya sai ki barbada fulawa akai sai ki sake dora wata kuma a kai. Haka za ki yi har ki dora su baki daya, anan sai ki sake saka rolling pin ki hade su.
    Ki dora wannan fulawar akan non stick pan na tsawon mintina biyu don ki dan bata tsoro. Ki sauke ki yanka shi gida hudu.
    Don yin fillings, ki dafa nama sai ki daka shi ko ki yi amfani da mince meat, ki sa a pan ki sa dakakken tarugu, da sauran kayan hadin baki daya.

  3. 3

    Bayan yan mintina idan ya dai daita sai ki sauke.
    Ki dauko ko wane side na dough daya ki saka fillings naki ki sa corn flour ki rufe gefen (yadda za ki hada corn flour shine za ki hada flour da ruwa ne yayi kauri).
    Sai ki soya samosa dinki shikenan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aixah's Cuisine
aixah's Cuisine @aixah123
rannar
Zaria/Nigeria
I love cooking, in fact cooking is my dream
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes