Umarnin dafa abinci
- 1
1- ki dafa dankalin turawa sannan ki yayyanka shi kanana.
2- ki dafa kwai. sannan kiyi sliced na egg dinki.
3- ki zuba a cikin irish din da kika yayyanka. Ki zuba cabbage, lettuce, tomatur, cucumber, carrots, pepper da kuma vineger ki jujjuya. Sai ki zuba mayonnaise ki yi serving.
Similar Recipes
-
-
Macaroni Salad
#ramadansadaka wana salad din yanada sawki yi kuma ga cika ciki Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Poached eggs
#Worldeggcontest poached eggs kwai ne da ake dafawa ba hade da bawo ba sana baa bari ciki kwai ya nuna sosai Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
-
Veggies+potato sauce
When I ask my mother for her best sauce recipe, she gave me this. Its so yummy and delicious. Try it and thank me later. #saucecontest Princess Amrah -
-
-
-
-
-
-
-
Beef burrito
Burrito recipe nai na yan MEXICO suna hada abici kamar shikafa aciki tortilla wrap sai su gasa gashi kuma da cika ciki Maman jaafar(khairan) -
-
Beef shawarma
#SallahMeal wana shawarma da shi mukayi buda baki dashi jiya dayake mufara sittal shawwal dani da oga , Alhamdulillah kuma yayi dadi 😋Yan uwa kada a manta da azumi sittal shawwal Allah ya bamu iko yi ya bamu lada dake ciki Maman jaafar(khairan) -
Nigeria vegetables salad
Shi dai wanna hadin salad din ya Bani shaawa ne sanna gashi da sa Ka ci abincin sosai KO Baka yi niyar ci BA ,ana sa Shi acikin abincin ko Ka ci haka Ibti's Kitchen -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13395990
sharhai (4)