CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Sinasir da miyar agushi
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Sinasir da miyar agushi ainihin hoton girkin

Sinasir da miyar agushi

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
Kano

Sinasir yanada dadi sosai muma munji dadin shi.

Sinasir yanada dadi sosai muma munji dadin shi.

Kara karantawa

Sinasir da miyar agushi

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
Kano

Sinasir yanada dadi sosai muma munji dadin shi.

Sinasir yanada dadi sosai muma munji dadin shi.

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Shinkafar tuwo
  • Yeast
  • Baking powder
  • Gishiri
  • Sugar
  • Mai
  • Kayan miya
  • Mai
  • Ugu
  • Agushi
  • Albasa
  • Maggi
  • Gishiri
  • Curry
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki jik'a shinkafar tuwon ki tun daren washe garin ranar da zakiyi sinasir d'in, zuwa da safe saiki zuba yeast d'inki cikin shinkafar ki bayar a nik'o miki ana kawowa ki saka baking powder da sugar da gishiri ki k'ara ruwa ki jujjuya ki saka a guri mai dumi.

  2. 2

    Saiki gyara kayan miyanki ki wanke ki saka albasa ki bada a nik'o miki in an kawo ki zuba mai a tukunya in yayi zafi ki juye kayan miyan inya tafaso ki zuba baking powder kadan saiki yayyanka albasa ki wanke ki zuba in kinada ruwan tafashen nama ki zuba ki rufe miyar tayita dahuwa har saita d'auko yi ki saka maggi da gishiri ki rage wutar har miyarki sai tayi ki zuba agushi a kwano ki kwaba da ruwa ki jujjuya kina diba da cokali kina sakawa cikin miyar harki gama ki rufe zuwa mi.

  3. 3

    Saiki saka ludayi ki jujjuya daman kin wanke ugun ki da gishiri ya fita tatas saiki juye ki jujjuya ki saka curry ki rufe zuwa minti 5 shinenan saiki sauke miyarki.

  4. 4

    Saiki duba k'ullin sinasir d'in inya tashi ki d'auko ki jujjuya in yayi kauri ki k'ara ruwa saiki dora kasko akan wuta ki zuba mai in yayi zafi saiki debi kullin sinasir d'in ki zuba ki saka murfi ki rufe in sinasiri d'in ya soyu zakiga saman shi yayi bula-bula haka zakiyi tayi harki gama, saiki zuba a plate aci dad'i lfy.

    Sinasir da miyar agushimatakin girki4 hoto
    Sinasir da miyar agushimatakin girki4 hoto
    Sinasir da miyar agushimatakin girki4 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
rannar August 11, 2020 16:47
Kano
I was born in kano state
Kara karantawa

sharhai (6)

maryam bello
maryam bello @maryamcy
January 23, 2021 14:59
Slm muna godiya da recipe dan allah irin normal shinkafa wadda ake tuwo da ita irin su dan gote hakanga zaa iya yi dasu ngd
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Sinasir Miyar Egusi

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Potato salad
  2. Balangun zamani me juicy(romo romo)
  3. Doughnut
  4. Tsire
  5. Kusai mai hilal hilal
  1. Potato salad
  2. Balangun zamani me juicy(romo romo)
  3. Kusai mai hilal hilal
  4. Tsire
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13398062
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close