Balangun zamani me juicy(romo romo)

Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
Kano, Meduguri Road, Tarauni.

Na sadaukar da shi ga Dr chef, wato khairy testy bites. Da fatan za a sassauta cin nama.. #sallahmeatcontest

Balangun zamani me juicy(romo romo)

Na sadaukar da shi ga Dr chef, wato khairy testy bites. Da fatan za a sassauta cin nama.. #sallahmeatcontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr 30 minutes
mutane 2 yawan
  1. 1Nama tsoka da kitse bowl
  2. 2Albasa madaidaita guda
  3. Yajin mama cokali 1
  4. Tafarnuwadomin bukata
  5. Sinadaran dandano
  6. Sinadaran kamshi duk Wanda kike da su
  7. cokaliGarin citta Rabin karamin
  8. cokaliGarin garam masala Rabin karamin
  9. Everything mix spices dan kadan
  10. 3Kanumfari
  11. 3Masoro
  12. 3Cardamom
  13. 2Bay leef kwaya
  14. 1 tblsMayonnaise
  15. 1 tspRuwan lemon tsami

Umarnin dafa abinci

1hr 30 minutes
  1. 1

    Ga kayayyakin da muke bukata na hadasu guri 1. Ba sai na Fara ma dunga kicin kicin daukowa ba

  2. 2

    Za a Fara da gyara Naman tsattsaga shi kamar yanda nayi a kasa a hoto

  3. 3

    Sannan a kawo hadin yajin nama, daddawa, citta a juya

  4. 4

    Sai a zuba akan naman

  5. 5

    Sannan a zuba kanumfari, masoro, cardamom, da bay leef

  6. 6

    A zuba everything mix spices

  7. 7

    A saka suaran ma da sukai ragowa

  8. 8

    A marmasa Maggie a kai

  9. 9

    Sannan a kawo gudar tafarnuwa da aka bare a zuba a kai

  10. 10

    A zuba gogaggiyar albasa

  11. 11

    Sannan a kawo bama cokali 1 a zuba akai

  12. 12

    Sai a zuba ruwan lemon tsami a juya, ko Ina ya hade. A rufe a barshi ya tsumu. Idan so samune ya kwana ki yayi awa 12 Haka.

  13. 13

    A dauko abin gashi a shimfida foil paper. Dalilin shimfidawar sbd kar romon ya fita. Sai a zuba Naman a Kai a yayyanka albasa ba a saka Mai d akansa Zai fitar da Mai, sai a gasa a wuta kadan a hankali a hankali Zia gasu

  14. 14

    Idan ya gasu za a ga yayi juicy sosai. Baya bukatar a Kara yaji. Saidia za a iya ci a yayyanka tumatir da cucumber.

  15. 15

    Nidai a lokacin inaci Ina hadawa da pizza,😋😋😋😍♥️💋💖❤️ recipe din pizza Yana hanya in Sha Allah.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
rannar
Kano, Meduguri Road, Tarauni.
cooking is my dream!!!
Kara karantawa

Similar Recipes