Vanillah cupCake
#IAMACTIVE yanada dadi ga laushi baa bawa mai kiwa
Umarnin dafa abinci
- 1
Zanhada butter, sugar insa mixer inyi mix har sai Yayi fari insa kwai inbuga sai vanilla flavor.
- 2
Zanhada flour, baking powder, milk sai inzuba ahadin butter ahankali harsai flour tashige. zan Debi kwabin cokali 4 insa food color injuya
- 3
Zan kunna oven yayi zafi sannan indauko cupcake pan insa cupcake paper inzuba hadi na aciki insa a oven Inga 15min wutar kasa 5min wutar sama Idan ya gasu na cire inbarshi Yasha iska sai insa Aleda.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13460056



sharhai (2)