Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13485950

Ki sama ganye zogale, ki tsige ki wanke da kyau
Sai kisa a tukunya da ruwa ki dafa
In ya dahu sai ki juye a matsami, ruwan ya tsiyaye
Sai ki juye ganyen zogalen, ki zuba saura kayan hadin,ki motsa da kyau.
Sai ku zuba a ci
An kwafa!
More Recipes

sharhai