Gashashshen naman rago

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
Abuja
Tura

Kayan aiki

1hr
2 ppl
  1. Nama tsoka
  2. 2Maggi
  3. Mix spices 1tspn
  4. Curry 1tspn
  5. Ajino pinch optional
  6. Onga 1tspn
  7. 2 tbspnTarugu da albasa
  8. Ginger kadan
  9. Garlic 7pieces
  10. 4 tbspnMangyada

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Na wanke nama na na tsane daga nan saina dauko kayan spices na xuba a plate na hadesu na daka albasa da tarugu da garlic tare daga nan saina hadesu guri daya na juya nasa mangyada

  2. 2

    Daga nan saina dauko namana na saka akai na shafa duka jikin Naman saina saka a fridge for 30mins na cire na daka ruwa a pan kadan na dafa shi da ruwan ya tsotse saina yanka albasa akai na maidashi a oven na gasa for 40min daganan na sauke yayi taushi sosai

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
rannar
Abuja
I like anything about cooking and baking 🍲🧀🍪🧁🎂
Kara karantawa

Similar Recipes