Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko za a samu roba a Fasa Kwai a ciki sae a zuba madara da sugar da b/P asa whisker a kada sosae Har yayi kumfa sae asa ruwa a zuba flour a juya
- 2
Sae a zuba mai kadan a pan kamar na soyar kawae sae a zuba wannan hadin idan side daya yayi sae a juya dayan
- 3
Note:idan kina so Zaki Iya sa flavor
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13497041













sharhai (3)