Crispy KFC chicken

Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578

Wannan kazar ta daban ce hummm ba'a magana

Crispy KFC chicken

Wannan kazar ta daban ce hummm ba'a magana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

11/2 hr
mutane hudu
  1. Naman kaza
  2. 1Madara Kofi
  3. Abin dandano 3 cubes
  4. 1/4 tspGishiri
  5. 1/2 tspGarin albasa
  6. Garin tafarnuwa 1/4 tsp
  7. Tanduri masala1/4tsp
  8. 1/4 tspPaprika
  9. 1/4 tspHole origano
  10. 1/4 tspGarin barkono
  11. 1/4 tspBlack papper
  12. 1/4 tspGarin citta
  13. Fulawa
  14. 1/3 tspVeniga

Umarnin dafa abinci

11/2 hr
  1. 1

    Zaki wanke kazar ki da lemon tsami ki ajita akwano

  2. 2

    Sai ki zuba mata abin Dan dano guda 2 kizuba tanduri masala black pepper paprika veniga Sai ruwan madara Sai jujjuya ki rufe kisata a firji tati 30min

  3. 3

    Sai ki kawo garin fulawa kiss gishiri da Maggi 1 ki zuba garlic powder onion pawda da hole oregano black pepper paprika ki jujjuya Sai ki tsoma kaza a garin fulawa kizomata a ruwa Mai sanyi tayi 5sec qarara harki gama.

  4. 4

    Sai ki dankade wannan garin fulawar ki ga sakazar aciki ki daddan ta sannan ki soya ba cika wuta sbd cikin ya soyu sosai

  5. 5

    Shikenan aci dadi

  6. 6

    Deep in souce mayonnaise kadan ketchup Sai sweet chili sauce

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578
rannar

Similar Recipes