Crispy KFC chicken
Wannan kazar ta daban ce hummm ba'a magana
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke kazar ki da lemon tsami ki ajita akwano
- 2
Sai ki zuba mata abin Dan dano guda 2 kizuba tanduri masala black pepper paprika veniga Sai ruwan madara Sai jujjuya ki rufe kisata a firji tati 30min
- 3
Sai ki kawo garin fulawa kiss gishiri da Maggi 1 ki zuba garlic powder onion pawda da hole oregano black pepper paprika ki jujjuya Sai ki tsoma kaza a garin fulawa kizomata a ruwa Mai sanyi tayi 5sec qarara harki gama.
- 4
Sai ki dankade wannan garin fulawar ki ga sakazar aciki ki daddan ta sannan ki soya ba cika wuta sbd cikin ya soyu sosai
- 5
Shikenan aci dadi
- 6
Deep in souce mayonnaise kadan ketchup Sai sweet chili sauce
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13502096









sharhai (2)