Cabbage sauce with potato

Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
Kaduna

Inason miyar nan domin megida na na matuqar sonshi ga Dadi ga sauqin sarrafawa ga qara lafia.

Cabbage sauce with potato

Inason miyar nan domin megida na na matuqar sonshi ga Dadi ga sauqin sarrafawa ga qara lafia.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 5 piecesDankali
  2. Cabbage
  3. Carrot
  4. Green beans
  5. Peeper
  6. Onions
  7. Sinadarin dandano
  8. Curry da thyme
  9. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko a fere dankali ayanka biyu ko uku a wanke se a tafasa a saka Maggi daya aciki Amma karya dahu lugub,idan yayi a tsane,se a yanka cabbage manya a kankare carrot ayanka slice,ayanka green beans,se wanke a tsane a basket

  2. 2

    A jajjaga kayan Miya tarugu da tattasai a se a soya axuba sinadarin dandano curry da thyme

  3. 3

    Se a xuba su cabbage da carrot da green beans adauko dankalin axuba ajuya ahankali idan yadanyi laushi a sauke Amma kar ya dahu lugub.aci Dadi lafia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
rannar
Kaduna
ina qaunar dafa abunci..abun alfahari na ne
Kara karantawa

Similar Recipes