Layered blue paradise

Banyi niyar saka recipe ba yanzu amma da chef suad tai mana classes abun ya bani shaawa nace bari na gwada kuma Alhmdullah yayi dadi sosai yarona da yasha ya dinga mommy a kara mani 🤣 #chefsuadclass1

Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki samu zobo syrup dinki ki zuba a cup kadan sai ki kawo kankara ki zuba sanan ki kawo suger syrup kadan shima ki zuba
- 2
Bayan nan sai ki kawo soda water dinki ki zuba akai a hankali bayan nan sai ki kawo Sprite shima ki zuba a hankali ki kawo lemon juice dinki ki zuba akai ki kawo Sprite dinki ki kara zubawa
- 3
Sanan sai ki kawo kala blue ki samu tsinke kamar abun sakace ko kuma abun yin tsire duk wanda kike da shi sai ki dinga dangwala kala din ki kina sawa saman lemun a hankali shima har yayi yanda kika gani a hoto
- 4
Note zobo syrup dinki sai yabl huce zaki using
- 5
Yanda zaki hada zobo syrup shine zaki samu suger cup daya ki samu zobo cup daya sai ruwa cup daya ki zuba a tukunya ki dafa zaki ga yayi kauri sai ki aje ya wuce kauri ba sosai ba
- 6
Keywords
Similar Recipes
More Recipes

sharhai (2)