Oven grill lamb

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#chefsuadclass1 wana gashi nama rago ne na oven kuma yayi dadi sosai munagodiya ga chef suad da cookpad chef suad da dried spices ta koyamuna ama ni nawa nayi da fresh spices sabida dama inadasu a fridge

Oven grill lamb

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

#chefsuadclass1 wana gashi nama rago ne na oven kuma yayi dadi sosai munagodiya ga chef suad da cookpad chef suad da dried spices ta koyamuna ama ni nawa nayi da fresh spices sabida dama inadasu a fridge

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 250 glamb meat
  2. 1ginger
  3. 3garlic
  4. 1spoun black peper
  5. 1onion
  6. parsley leaves
  7. Coriander leaves
  8. Rosemary leaves
  9. 1spoun lemon juice
  10. 2tablespoon oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki nika su spice dinki sekisa oil da lemon tsami ki dawko nama

  2. 2

    Seki shafa spices dina duk jiki nama sena barshi for 30mn sekisa a foil kisa a oven ma 1h

  3. 3

    Bayan 1h sena bude foil na kara maidawa a oven ma kuma 1h shikena

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai

Similar Recipes