Yam ball
Masha Allah yayi dadi sosae nida iyalina munji dadi shi.
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki fere doyarki seki wanketa ki dora a wuta ki dafata ta dahu seki daka ta bayan kin gama dakawa seki zuba a maxubi me kyau.
- 2
Seki jajjaga attaruhunki tare da albasarki ki zuba a maxubi mai kyau ki fasa kwanki ki kadashi tare da kayan qamshi da kuma sinadaran dandanonki.
- 3
Daga nan seki dauko doyar da kk dafa ki dinga mulmulawa kina tsomawa a ruwan kwanki kina soyawa.
- 4
Shikenan daga nan kin kammala yam ball dinki. Aci dadi lapiya😋😋😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13658965




sharhai