Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
8 yawan abinchi
  1. Doya
  2. Manja
  3. Mankyada
  4. Magi
  5. Gishir
  6. Tattatasai
  7. Albasa
  8. Tarugu
  9. Gishiri
  10. Kifi
  11. Ganyan kafi likita
  12. Yajin girki

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Dafar zaki yanka doyarki kanana kanana sai kuma kizo ki jajjaga kayan miyarki su tattasai, tarugu, albasa

  2. 2

    Sai kizo ki doya manjanki a wuta hadi da man kyada idan ya soyu sai ki zuba jajjagenki sai ki bari sai ya soyu sai ki zuba ruwa idan sun tafara ki zuba magi gishiri sannan doya sai kin bari doyannnan ta Dan fara dahuwa sai ki zuba kafi likita shikenan an barshi a wuta idan ya dahu sai asauke amman a barshi da Dan ruwa ruwa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Khady
Khady @khadys
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes