Kosai

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Kosai girkine mai dadi kuma ga saukinyi. Naji dadinsa sosai nida yarana harda makotana duk munji dadinsa
Kosai
Kosai girkine mai dadi kuma ga saukinyi. Naji dadinsa sosai nida yarana harda makotana duk munji dadinsa
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tsurfa wakenki kiwanketa kicire dutsar tayi tsap sannan kijika nadan wani lkci ko zuwa minti talatin haka sannan kitsaneta a ruwan kizuba albasa attarugu da tafarnuwa da citta kikai anika miki
- 2
Bayan annika sai kizo kisamo muciya kibugashi dakyau sannan kizuba gishiri da bakin powder kisake bugawa sosai sannan kizuba onga da maggi kisake bugawa sosai har yayi laushi
- 3
Sannan kidaura pan a wuta kisa mai yayi zafi sannan kifara saka kosanki kina soyawa. Shikenan aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13672984






sharhai