Danwaken alkama

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

nayi wannan danwake ne saboda masu ciwon sugar basai tuwo kawai zakiyawa mai ciwan sugar da alkamaba zaki iya sarrafata ta hanyoyi daban daban .

Danwaken alkama

nayi wannan danwake ne saboda masu ciwon sugar basai tuwo kawai zakiyawa mai ciwan sugar da alkamaba zaki iya sarrafata ta hanyoyi daban daban .

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

rabi awa
hudu
  1. gari alkama kofi hudu
  2. kanwa ungurnu guda daya
  3. kuka rabin kofi
  4. manja kofi daya
  5. yaji yadda kikeso
  6. magi hudu

Umarnin dafa abinci

rabi awa
  1. 1

    Natankade alkamar nazuba amazibi mai kyau nazuba kuka nachakuda.

  2. 2

    Sannan na dauko ruwan kanwa na kwaba yadda nakeso na ajje agefe.

  3. 3

    Sannan na Dora ruwa awuta daya tafasa na saka dauwake na barshi yadahu sannan na kwashe shikenan sai ci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
rannar
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Kara karantawa

Similar Recipes