Vegetable Dambu
#Oct1rush ga dadi ga Kara lafia
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko za a samu roba Mae kyau sae a juye couscous din a zuba mai da seasoning da jajjagin da akayi na attaruhu a juya sosae su hade jikinsu
- 2
Sae a Dora tukunya a wuta a zuba ruwa asa kwalanda ko madambace sai a zuba hadin couscous din nan a rufe a bashi minti kamar goma sha biyar sannan a juya
- 3
Sai a yanka cabbage da carrot green beans a wanke sannan a zuba akai a sake rufewa ya cigaba da turara har yayi laushi
- 4
Idan mutum naso za a iya pepper chicken ko wata yar Miya haka nidae cabbage Stew nayiwa nawa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13736709




sharhai