Slice vanilla cake
nafisat kitchen @cook_21962227
Iyalina sunasun wannan cake gadadi ga laushi ga kara lfy ina masu fama da cutar nama to kuyawai tacin cake
Slice vanilla cake
Iyalina sunasun wannan cake gadadi ga laushi ga kara lfy ina masu fama da cutar nama to kuyawai tacin cake
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hada butter da sugar har saikin daina jin motsin sugar saiki fasa kwai kidauki kwandowa kisa aciki kita juyawa.
- 2
Shikuma fatin kwai kisa vanilla kisa mixer kibuga har yayi kauri,saiki juye akan hadin butter kijuya kihada flour, baking powder,milk powder kijiya saiki zuba acikin hadin butter hankali har flour tashige.
- 3
Kodauko pan kishafa butter saiki zuba kullinki kisa a oven kigasa idan yayi kisa toothpick kigani idan yafito da kwabi to baiyi ba idan kuma babu kwabi ajiki to yayi saiki cire ashada lemo ko tea
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13829081



sharhai (5)