Faten dankalin hausa

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Gsky na kasan ce me son faten doya ko n dankali shiyasa nayi don kaena

Faten dankalin hausa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Gsky na kasan ce me son faten doya ko n dankali shiyasa nayi don kaena

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali hausa
  2. Attaruhu
  3. Tattasae
  4. Tumatir
  5. Albasa
  6. Kyn dandano
  7. Kyn kamshi
  8. Curry
  9. Mai
  10. Alayyahu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki jajjaga kyn miyar ki ki yanka albasa sae ki dora mae a wuta yy xafi sae ki xuba kyn miyar ki barsu su soyu sae ki xuba ruwa ki sa Maggi ki barshi y tafasa

  2. 2

    Dama kin faraye dankalin kin yanka sae ki xuba a cikin ruwan miyar nan ki barshi y dahu sosae

  3. 3

    Kin gyara alayyahu kin yanka kin wanke edn y dahu kisa ludayi ki Dan farfasa wasu shine xae sa yy kauri sae ki xuba alayyahun kisa curry d kyn kamshi ki barshi minti kdn ki sauke

  4. 4

    Aci Dadi lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes